Pair of Vintage Old School Fru
Uzairu badamasi

BARKA DA ZUWA SHAFI MAI ALBARKA

Alhamdulillah muna muku albishir insha Allah zamu dawo aiki gadan gadan!


Shafin farko

Haidar Ali

Hadafin Harkar Musulunci

harkar musulunci logo

MENENE HADAFIN HARKAR MUSULUNCI A NIGERIA

Babban hadafin da wannan
harka ta musulunci a Nigeria
karkashin jagorancin Sheikh
Ibrahim Zakzaky ta sanya a
gaba shine neman mafita da
uzuri[.....ma'aziratan ila
rabbikum.....] wajen Allah ta'ala.
Watau neman yardan Allah da
kuma sauke takalif shine
babban hadafin wannan harka,
kamar yadda yazo a kissan Al-
kur'ani mai girma cikin kissar
Bani Isra'ila [ashabussabt].
Duk lokacin da mutum ya sami
kanshi cikin al'umma wadda ta
bar tafarkin Allah kuma ta kama
wata hanya ta daban to lallai
akwai abin da ya doru a kanshi
na yin amr-bil ma'aruf da
nahyu anil munkar..
gwargwadon halin sa da kuma
mukamin sa, wannan kuma
shine hadafin da wannan
harka ta sa a gaba.

.
Copyright © 2018~2022.
( Uzairu Badamasi Sufi )
Harkarmusulunci@yahoo.com
All rights reserved

Bamu Da Alhakin Tallar Da Ake Sawa Akan Wannan Website Din